An Yanke Wutar Gidan Marigayi Shehu Shagari

Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki reshen jihar Kaduna (KEADCO) ya yanke wutar gidan shugaban Nijeriya a jamhuriyya ta biyu marigayi Shehu Shagari da ke Sokoto, kan rashin biyan kudaden wuta da suke bi har kimanin sama da Naira miliyan shida. Marigayi Alhaji Shehu Shagari ya rasu ne a ranar 28 ga Disambar shekarar 2018 yana da shekaru 93 a duniya. Da ya ke tabbatar da yanke wutar, ga jaridar DAILY NIGERIAN, kakakin kamfanin, Abdulaziz Abdullahi, yace bayan rasuwar Shagarin ne aka daina biyan kudin wutar gidan. “Kuma kamfanin ya ba…

Cigaba Da Karantawa

An Yanke Wutar Marigayi Shehu Shagari

Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki reshen Kaduna (KEADCO) ya yanke wutar gidan shugaban Nijeriya a jamhuriyya ta biyu marigayi Shehu Shagari da ke Sokoto, kan rashin biyan kudaden wuta da suke bi har kimanin sama da Naira miliyan shida. Marigayi Alhaji Shehu Shagari ya rasu ne a ranar 28 ga Disambar shekarar 2018 yana da shekaru 93 a duniya. Da ya ke tabbatar da yanke wutar, ga jaridar DAILY NIGERIAN, kakakin kamfanin, Abdulaziz Abdullahi, yace bayan rasuwar Shagarin ne aka daina biyan kudin wutar gidan. “Kuma kamfanin ya ba iyalan…

Cigaba Da Karantawa

Kano: Da Tsohon Saurayina Na Fara Yin Garkuwa – Mai Garkuwa

Rundunar yan sandan Jihar Kano a ranar Laraba ta cafke wasu masu garkuwa da mutane su hudu cikin su har da mace yar shekara 23, Maryam Mohammed, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Ta shaida cewa aikin ta na farko a matsayin mai garkuwa da mutane ya fara ta kan tsohon saurayin ta wanda yaki auren ta bayan shafe shekaru suna soyayya. Maryam Mohammed, wanda aka fi sani da Hajiya, an kama ta a ranar Talatar da ta gabata tare da wasu mutane uku yan tawagar ta a unguwar Jaba,…

Cigaba Da Karantawa

Kano: Da Tsohon Saurayina Na Fara Yin Garkuwa – Maryam

Rundunar yan sandan Jihar Kano a ranar Laraba ta cafke wasu masu garkuwa da mutane su hudu cikin su har da mace yar shekara 23, Maryam Mohammed, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Ta shaida cewa aikin ta na farko a matsayin mai garkuwa da mutane ya fara ta kan tsohon saurayin ta wanda yaki auren ta bayan shafe shekaru suna soyayya. Maryam Mohammed, wanda aka fi sani da Hajiya, an kama ta a ranar Talatar da ta gabata tare da wasu mutane uku yan tawagar ta a unguwar Jaba,…

Cigaba Da Karantawa

Kano: Saurayina Na Fara Garkuwa Da Shi – Shugabar Masu Garkuwa

Rundunar yan sandan Jihar Kano a ranar Laraba ta cafke wasu masu garkuwa da mutane su hudu cikin su har da mace yar shekara 23, Maryam Mohammed, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Ta shaida cewa aikin ta na farko a matsayin mai garkuwa da mutane ya fara ta kan tsohon saurayin ta wanda yaki auren ta bayan shafe shekaru suna soyayya. Maryam Mohammed, wanda aka fi sani da Hajiya, an kama ta a ranar Talatar da ta gabata tare da wasu mutane uku yan tawagar ta a unguwar Jaba,…

Cigaba Da Karantawa

Ƙetare: An Rantsar Da Biden A Matsayin Zaɓaɓɓen Shugaban Amurka

Joe Biden ya shafe shekara 50 a fagen siyasa inda yake ƙoƙari ya ga ya cimma wannan burin, sai dai bai taɓa tsammanin zai tarar da irin wannan ƙalubalen a gabansa ba. Waɗanne abubuwa zai fi mayar da hankali a kai? Zai shafe kusan kwanaki goma yana dokoki na musamman da ƙarfin shugaban ƙasa ya ba sa iko. Irin waɗannan dokokin ba su buƙatar amincewar majalisar tarayya. Cikin manyan abubuwan da ke cikin jerin abubuwan da Biden ɗin zai mayar da hankali akwai batun haramcin da gwamnatin Trump ya saka…

Cigaba Da Karantawa

Shugabancin Najeriya: Kuskure Ne Zaɓar Wanda Ya Haura 50 – Shugaban Matasa

An bayyana cewar yanayi ya sauya matuƙa wanda muddin ana bukatar abubuwa su sauya a ƙasar nan to ya zama wajibi a yi la’akari da shekaru a wajen zaɓen Shugabannin musamman Kujerar shugaban ƙasa, matukar Mutum ya zarce shekaru 50 to a cire shi cikin lissafi. Shugaban gamayyar Kungiyoyin matasan Arewacin Najeriya Alhaji Nastura Ashir Sherif ne ya bayyana hakan, a yayin wata tattaunawa da ya yi da wakilinmu ta wayar tarho a garin Kaduna. Shugaban Matasan ya ƙara da cewar Shekaru wasu abubuwa masu muhimmanci a shugabanci wadanda ya…

Cigaba Da Karantawa