Bauchi: ‘Yan Jarida Sun Ƙaurace Wa Ɗaukar Labarin Mataimakin Gwamna

‘Yan’Jarida masu dauko rahottani a Jihar Bauchi sunce bazasu sake wata alaka da mataimakin Gwamnan Jihar ba sanata Baba Tela kan rashin mutunta aikin Jarida Kungiyar ta cimma matsaya ne a wani taro na gaggawa da ta kirayiyayanta jim kadan bayan dawowar su daga takaitaccen taron manema labarai da aka gayyace su a offishin mataimakin Gwamnan Jihar. Kana kungiyar tace sun tafi offishin ne bisa gayyatar da bangaren sadarwa na offishin gidan gwamnati tayi musu, amma a cewarsu abun mamaki da shigowar mataimakin Gwamnan Sanata Baba tela sai ya kada…

Cigaba Da Karantawa

Jama’atu Na Tunzura Musulmi Su Gama Da Ni – Kukah

Babban Faston cocin darkar Katolika dake jihar Sokoto, Mathew Kukah ya zargi wasu kungiyoyin addinin musulunci da ingiza mabiyansu su afkamasa sannan su ta da zaune tsaye. Kuka ya bayyana haka a wata takarda da ya fitar ranar Litinin inda ya ke sukan sakataren kungiyar Jama’atu da Dakta Khalid da yin Kalaman Batanci a garsa da kuma yi masa kazafi a bayanan da yayi ranar kirsimeti. Dakta Khalid ya soki kalaman Kuka wanda yayi ranar Kirsimet inda ya ke sukar gwamnatin Buhari da nuna fifiko ga yankin Arewa sannan kuma…

Cigaba Da Karantawa

Rashin Taɓuka Komai: An Yi Zanga-Zangar Kiranye Ga Uba Sani

Ɗumbin mazauna Kaduna ta tsakiya sun gudanar da zanga-zangar lumana a tituna domin neman a dawo da wakiliansu a majalisar dattijai, Sanata Uba Sani. Ɗaruruwan masu zanga-zangar da suka mamaye wasu titunan birnin Kaduna sun zargi Sanata Sani da rashin nuna kwazo a majalisa. Taron zanga-zangar, Wanda aka fara da misalin karfe 7:00 na safiyar ranar Juma’a, ta yi farin jini a wurin matasa. Masu zanga zangar sun fara tattaruwa daga unguwar Rigasa, karamar hukumar Igabi, kafin su dunguma zuwa birnin Kaduna dauke da takardu masu nuna sakon gajiya da…

Ɗumbin jama’a mazauna Kaduna ta tsakiya sun gudanar da zanga-zangar lumana a tituna domin neman a dawo da wakiliansu a majalisar dattijai, Sanata Uba Sani. Ɗaruruwan masu zanga-zangar da suka mamaye wasu titunan birnin Kaduna sun zargi Sanata Sani da rashin nuna kwazo a majalisa. Taron zanga-zangar, Wanda aka fara da misalin karfe 7:00 na safiyar ranar Juma’a, ta yi farin jini a wurin matasa. Masu zanga zangar sun fara tattaruwa daga unguwar Rigasa, karamar hukumar Igabi, kafin su dunguma zuwa birnin Kaduna dauke da takardu masu nuna sakon gajiya…

Cigaba Da Karantawa

DSS Ta Bankaɗo Shirin Tayar Da Rikicin Addini A Jihohin Najeriya

Hukumar jami’an tsaro ta farin kaya DSS ta bayyana cewa ta bankaɗo wasu mutane na kokarin tada wutar rikicin addini a wasu Jihohin kasar nan a kowanne lokaci daga yanzu. A wata takarda da ta fito daga hannun kakakin hukumar DSS, Dr. Peter Afunanya, ya tabbatar da cewa jami’ansu suna kokarin shawo kan lamurran domin bai wa ‘yan Najeriya kariya, cikin gaggawa. Takardar wacce aka rarraba ta ga manema labarai a birnin tarayya Abuja ranar Litinin, ta lissafa jihohin da masu son tada tarzomar suka mayar da hankali. Jihohin sun…