Rage Yawan Hakimai Da Dagatai A Jihar Kaduna Ya Ƙara Matsalar Tsaro – Abdul-Ra’uf

An bayyana cewar matakin da gwamnatin jihar Kaduna ƙarƙashin jagorancin Gwamnan jihar Nasiru Ahmad El Rufa’i ta dauka na rage adadin yawan Hakimai da Dagatai da sauran masu rike da sarautun gargajiya a jihar ya taimaka wajen ƙara matsalar tsaro a jihar musamman a yankin ƙaramar Hukumar Birnin Gwari. Ɗan Masanin Birnin Gwari Alhaji Zubairu Idris Abdul-Ra’uf ya bayyana hakan a yayin wata tattaunawa da gidan talabijin na Liberty Abuja ya yi dashi a cikin shirin Tambihi a karshen mako. Basaraken ya ƙara da cewar a baya can lokacin da…

Cigaba Da Karantawa

Dalilin Cireni A Shirin Kwana Casa’in – Safara’u

Jarumar Finafinan Hausa ta Kannywood, da ke fitowa a shirin ‘Kwana Casa’in’, Safiyya Yusuf wadda aka fi sani da Safara’u ta sanar da dalilin da yasa aka canja ta da wata jaruma ta daban a shirin mai farin jini. Jaruma Safiyya Yusuf ta ce rashin lafiya ne ya kwantar da ita ta gaza zuwa a cigaba da shirin da ita don haka aka maye gurbinta da wata.“Wannan shine gaskiyar lamari saɓanin labaran ƙanzon kurege da wasu jama’a ke yaɗawa akai”. Jarumar mai farin jini ta kuma bayyana sabon shirin da…

Cigaba Da Karantawa

Iran Ta Haramta Shigo Da Riga-kafin CORONA Cikin Ƙasarta

Jagoran juyin juya hali na kasar Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya haramta shigar da duk wata allurar riga-kafin korona da Amurka ko Birtaniyya suka samar. Shugaban ya ce bai amince da su ba, Iran dai tana zaman tankiya da Amurka da Burtaniya na tsawon shekaru da dama. Yayin wani jawabinsa ta gidan talbijin, Ayatollah ya yaba da ƙoƙarin Iran na samar da allurar riga-kafinta, ko da yake, ya ce kasar za ta nemo ƙarin allurar daga wasu nagartattun wurare. Wannan yana zuwa ne dede lokacin ake kokarin shigar da…

Cigaba Da Karantawa

Buhari Ya Umarci A Yi Wa Sarakuna Da Malaman Addini Riga-kafin CORONA

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana so Sarakuna da Limamai, manyan fastoci, manyan mawaka da yan wasanni a kasar su karbi allurar rigakafin korona kai tsaye a akwatin talbijin. Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Kayode Fayemi na jihar Ekiti, ya bayyana hakan ga manema labarai a fadar Shugaban kasa bayan ganawa da shugabannin Najeriya a ranar Juma’a, 8 ga watan Janairu a Abuja. A cewar wani rahoto daga jaridar Daily Sun, Gwamna Fayemi ya ce shugaba Buhari na so kwamitin fadar shugaban kasa kan korona ya kara manyan yan Najeriya…

Cigaba Da Karantawa

Katsina: Allah Fallasa Masu Hannu A Ta’addanci – Sakataren Gwamnati

Shugaban kwamitin tsaro na jihar Katsina, kuma sakataren gwamnati jihar Katsina, Alhaji Mustapha Muhammad Inuwa ya roki al’umma da su dukufa yin addu’o’in samun dawammamen zaman lafiya, da kuma addu’ar Allah ya toni asirin duk wanda ke da hannu a cikin sace-sacen mutane da kashe-kashen yan bindigar ke yi a jihar Katsina dama Nijeriya baki daya. Malam Mustapha Muhammad Inuwa, ya bayyana haka ne, a lokacin da yake jawabin bankwana ga wasu mutane talatin da bakwai da gwamnatin jihar Katsina ta kubutar a hannun yan bindiga, a sasanin ‘yan yi…

Cigaba Da Karantawa