Legas: CORONA Ta Hallaka Ƙanin Mataimakin Gwamna

Cutar CORONA ta kashe kanin mataimakin Gwamnan jihar Lagos, Dr. Obafemi Hamzat mai suna Haroun. Haroun Hamzat kwararren matashin likita ne dake aiki a daya daga cikin asibitocin kiwon lafiya na Gwamnati dake Orile Agege LCDA. Margayin ya rasu ne a jiya Talata yana da shekara 37 a duniya. Hukumar dakile yaduwar cutar korona, NCDC ta ce a jiya Talata kadai mutum 1,354 suka kamu da cutar ta Korona a Nigeria. Ga dai jadawalin wanda suka kamu a jiya kamar haka:-Lagos-712,Abuja FCT-145Plateau-117Kwara-81Kaduna-54Sokoto-39Oyo-38Rivers-37Gombe-21Enugu-20Akwa Ibom-16Bauchi-14Delta-14Ebonyi-13Anambra-9Taraba-8Edo-8Kano-3Osun-2Ekiti-2Ogun-1 Jummilar masu korona a Nigeria a ranar…

Cigaba Da Karantawa

CORONA Ta Hallaka Ƙanin Mataimakin Gwamnan Legas

Cutar Korona ta kashe kanin mataimakin Gwamnan jihar Lagos, Dr. Obafemi Hamzat mai suna Haroun. Haroun Hamzat kwararren matashin likita ne dake aiki a daya daga cikin asibitocin kiwon lafiya na Gwamnati dake Orile Agege LCDA. Margayin ya rasu ne a jiya Talata yana da shekara 37 a duniya. Hukumar dakile yaduwar cutar korona, NCDC ta ce a jiya Talata kadai mutum 1,354 suka kamu da cutar ta Korona a Nigeria. Ga dai jadawalin wanda suka kamu a jiya kamar haka:-Lagos-712,Abuja FCT-145Plateau-117Kwara-81Kaduna-54Sokoto-39Oyo-38Rivers-37Gombe-21Enugu-20Akwa Ibom-16Bauchi-14Delta-14Ebonyi-13Anambra-9Taraba-8Edo-8Kano-3Osun-2Ekiti-2Ogun-1 Jummilar masu korona a Nigeria a ranar…

Cigaba Da Karantawa

Qatar Ta Bada Tallafin Dala Dubu Hamsin Ga ‘Yan Gudun Hijira

Ƙasar Qatar ta bada tallafin dala dubu 50 don gina wa yan gudun Hijira makaranta a sansaninsu na Wassa da ke babban birnin tarayya Abuja. Jakadan kasar a Nijeriya Mubarak Almuhannadi ya bayyana bada gudunmuwar, ranar Talata a Abuja, lokacin da babban Kwamishinan hukumar kula da ‘yan gudun Hijira ta Nijeriya Sanata Basheer Muhammad suka kai masa ziyara. Almuhannadi, ya ce dalilin bada gudunmuwar shi ne don taimakon ayyukan hukumar, na tallafa wa ‘yan gudun hijirar. A na sa bangaren, shugaban hukumar ya godewa kasar kan wannan tallafi, tare da…

Cigaba Da Karantawa

Qatar Ta Bada Tallafin Dala Dubu 50 Ga ‘Yan Gudun Hijira

Sai An Biya Kuɗi Kafin A Sabunta Katin Ɗan Ƙasa – NIMC

Hukumar yin rajistar katin dan kasa NIMC ta ce daga yanzu za a rika biyan Naira dubu 15 ga duk wanda yake son ya gyara shekaru haihuwarsa a katinsa na dan kasa ko NIN. Hukumar ta kuma ce duk wanda yake da bukatar a sake masa sabon katin dan kasa ko NIN a sakamakon bacewa ko lalacewa to zai biya Naira 5,000. Shugaban shiyya na hukumar NIMC, Fummi Opesanwo, wanda ke fadin haka yau Laraba a Lagos ya ce duk wanda kuma yake so a gyara masa adreshinsa ko sunansa…

Cigaba Da Karantawa

Sai An Biya Kafin A Sabunta Katin Ɗan Ƙasa – NIMC

Hukumar yin rajistar katin dan kasa NIMC ta ce daga yanzu za a rika biyan Naira dubu 15 ga duk wanda yake son ya gyara shekaru haihuwarsa a katinsa na dan kasa ko NIN. Hukumar ta kuma ce duk wanda yake da bukatar a sake masa sabon katin dan kasa ko NIN a sakamakon bacewa ko lalacewa to zai biya Naira 5,000. Shugaban shiyya na hukumar NIMC, Fummi Opesanwo, wanda ke fadin haka yau Laraba a Lagos ya ce duk wanda kuma yake so a gyara masa adreshinsa ko sunansa…

Cigaba Da Karantawa

CORONA: Fintiri Ya Kulle Adamawa

Gwamna Ahmadu Fintiri ya ce a sakamakon rashin bin dokoki da ka’idojin kariya daga cutar korona a jihar Adamawa da mutane ke yi na wanke hannuwa, sanya takunkumin fuska, bayar da tazara daga yanzu ya haramta yin taro a fadin jihar Mista Fintiri ya ce ya rufe duka cibiyoyin shakatawa, kulub-kulub, da tarurruka.Kazalika ya bukaci malaman Addini su tashi tsaye wajen ganin mabiyansu sun bi dokikin kariya daga cutar a wuraren ibada. Manuniya ta ruwaito Gwamna Fintiri na cewa dokar da ya sanya a watan Maris din 2020 tana nan…

Bauchi: An Damƙe Matashi Mai Yankan Kai

Rundunar Yansandan Jihar Bauchi sun Sami nasarar Chafke Musa Hamza Mai shekaru 22 da haihuwa da Zargin yaudarar Adamu Ibrahim dan shekara 17, inda ya Yanke kansa tare da Kwakule Masa idano a cikin jeji a karamar hukumar Alkaleri a Jihar Bauchi. Kakakin Yan’sanda na Jihar Muhammed Wakil shine ya tabbatar ma da manema labarai aukuwar wan nan lamari a garin Bauchi. Kakakin Yan’sandan ya kara da cewa sunsami rahoton wan nan ta’asa ne biyo bayan jami’an su na karamar hukumar suka Chafke wanda ake Zargin da aikata hakan a…

Cigaba Da Karantawa

Rashin Imani Ne Ƙarin Kuɗin Wuta A Yanzu – PDP

Babbar Jam’iyyar adawa a Najeriya PDP ta ce rashin tausayi ne da rashin imani gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin Buhari ta yi karin farashin wutan lantarki yayinda kasar ke cikin matsin tattalin arziki, jama’a kowa yana nafsi-nafsi. Jam’iyyar ta bayyana hakan a jawabin da ta fitar mai taken, ‘PDP ta yi watsi da guzurin sabuwar shekara na karin farashin wutan lantarki,’ ranar Talata. A jawabin, PDP ta ce wannan karin farashin zai tsananta halin da ‘yan Najeriya ke ciki, kuma ta yi kira ga shugaba Muhammasu Buhari yayi gaggawa janye wannan…

Cigaba Da Karantawa

Ka Iya Bakin Ka – Gargaɗin Shekau Ga Dakta Gumi

A karo na farko cikin sabuwar shekarar 2021, Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, ya fitar da sabon faifan bidiyo na sakon sautin murya tare da yin gargadi na musamman ga babban malamin addinin Islama, Sheikh Dakta Ahmad Gumi. Jaridar Daily Nigerian ce ta sanar da hakan a wani takaitaccen sako da ta wallafa a shafinta a dandalin tuwita. Shekau ya gargadi Gumi akan alakanta kungiyar Boko Haram da Fulanin da ke yin garkuwa da mutane domin neman kudin fansa. A ranar Lahadi ne Sheikh Gumi, fitaccen malamin addinin Islama,…

Cigaba Da Karantawa

Ba Mu Biya Ko Sisi Ba A Sakin Ɗaliban Ƙanƙara – Gwamnatin Katsina

Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa, ya ce lallai gwamnatin jihar bata biya komai ba a matsayin kudin fansa don sakin daliban makarantar sakandare na kimiyya da ke Kankara ba. Mustapha Inuwa ya bayyana hakan ne a wata hira da kamfanin dillancin labaran Najeriya a ranar Talata a Katsina, cewa koda dai an wahala sosai wajen ceto yaran daga hannun wadanda suka yi garkuwa da su, ba a biya ko sisi a matsayin kudin fansa ba. Ya ce gwamnatin jihar ta yi amfani da dabaru da dama wajen sakin yaran…

Cigaba Da Karantawa

Bauchi: Rera Waƙar Coci Da Sarki Ya Yi Ta Tada Ƙura

Wani hoton bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta ya janyo hankulan ‘yan Najeriya musamman masu amfani da Twitter. A cikin bidiyon, An gano Sarkin Bauchi, Dakta Rilwanu Suleiman Adamu, yana rere wakokin yabo na addinin kirista tare da ‘matan zumunta’ a yayin da suka kai masa ziyara fadarsa. Kungiyar Matan Zumunta fitaciyyar kungiya ce ta masu waka a Kiristocin arewacin Najeriya da aka san su da iya rere wakokin addinin kirista masu ratsa zuciya. Dakta Adamu shine sarki na 11 a masarautar Bauchi kuma sarki mai ci a…

Cigaba Da Karantawa

Ƙarin Farashin Lantarki Ba Zai Shafi Talakawa Ba – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta yi fashin baƙi akan batun ƙarin farashin wutar lantarki da aka yi, inda jama’a ke kokawa akan yadda ƙarin ya zo babu zato babu tsammani, sai dai gwamnatin ta bayyana cewar ƙarin ba zai shafi Talakawa ba ko kaɗan, ƙari ne kawai da aka yi domin waɗanda ke cin gajiyar wutar lantarki da kaso 80 cikin 100. Hukumar lura da hasken wutan lantarkin Najeriya NERC, ta karyata rahoton cewa ta kara farashin wutan lantarki na kashi 50 kan abinda jama’a ke biya yanzu a fadin tarayya, inda…

Cigaba Da Karantawa