Maulidi: Muhimman Abubuwan Da Buhari Ya Faɗa Wa ‘Yan Najeriya

Yayin da Nijeriya ke bikin haihuwar Annabi Muhammadu (S.A.W) a ranar Alhamis, 29 ga watan Oktoba 2020, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jawabi ga ‘yan Nijeriya kan wasu muhimman batutuwa guda biyar. Ku Nuna Kauna Da Fahimta Ga Sauran ‘Yan Uwanku ‘Yan Kasa: Shugaban kasar ya bukaci ‘yan Naieriya da su yi amfani da wannan biki wajen koyi da kyawawan halayen Annabi Muhammadu (SAW) ta hanyar nuna kauna da fahimta ga al’umman kasar. Ya kuma bukaci su bayyanar da kyawawan halayensa na hakuri, gaskiya, rikon amana da mutunci ga…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin alhamis, goma sha biyu ga watan Rabi’ul Awwa, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da ashirin da tara ga watan Oktoba, shekarar 2020. Yau take ranar Maulidi, ranar 12 ga watan Rabi’ul Awwal da aka haifi Annabi Muhammad S.A.W. Har Gwamnatin Tarayya ta ba da hutun yau, domin shagulgulan na Maulidi. Gwamnatin jihar Kaduna ta cire dokar hana walwala a dukkan kananan hukumomi 23 da ke jihar. Dokar hana walwalar za ta dinga soma aiki ne daga karfe…

Cigaba Da Karantawa

Gwamnatina Ta Yi Nasarar Samar Da Tsaro A Arewa – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce mulkinsa ya kawo karshen rashin tsaro a arewa maso yamma da tsakiyan arewacin Najeriya, lallai wannan abin farin ciki ne da alfahari kamar yadda jama’a suka shaida. Shugaban kasar ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi a ranar bikin tunawa da tsofaffin sojoji na shekarar 2021 da ya gudana a birnin tarayya Abuja, kamar yadda mai bashi shawara akan harkokin yaɗa labarai Femi Adesina ya bayyana. Shugaban kasa Buhari yace, ana yin wannan taron ne don tunatar da ‘yan Najeriya gudummawar da…

Cigaba Da Karantawa

Gwamnati Na Ta Yi Nasarar Samar Da Tsaro A Arewa – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce mulkinsa ya kawo karshen rashin tsaro a arewa maso yamma da tsakiyan arewacin Najeriya, lallai wannan abin farin ciki ne da alfahari kamar yadda jama’a suka shaida. Shugaban kasar ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi a ranar bikin tunawa da tsofaffin sojoji na shekarar 2021 da ya gudana a birnin tarayya Abuja, kamar yadda mai bashi shawara akan harkokin yaɗa labarai Femi Adesina ya bayyana. Shugaban kasa Buhari yace, ana yin wannan taron ne don tunatar da ‘yan Najeriya gudummawar da…

Cigaba Da Karantawa

Nasarawa: ‘Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Hari Akan Masallata

Wasu ‘yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba, amma ana zargin masu satar mutane ne suna garkuwa da su, sun ƙaddamar da hari akan wasu bayin Allah Masallata, sannan suka yi awon gaba da mutane 17, a harin da suka kai babban masallacin garin Gwargwada-Sabo da ke yankin Gadabuke na jihar Nasarawa. Majiyarmu ta gano cewa daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su har da wasu ma’aikatan dakin adana takardu na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, cikin mata uku da maza 13 da akayi awon gaba…

Cigaba Da Karantawa

EndSARS: Zamu Biya Diyyar Barnar Da Aka Yi Wa Hausawa – Gwamnan Legas

Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya yi takaicin faruwar wani rikici da ya barke tsakanin Yarabawa da Hausawa a Fagba, yankin Ifako-Ijaiye da ke jihar. Bayan Sanwo-Olu ya kai ziyara wuraren ne a ranar Talata, ya lashi takobin hukunta duk wadanda ya gano suna da hannu a cikin rigimar, da kuma biyan diyyar ɓarnar da aka yi. Ya tabbatar wa da mazauna wurin, wadanda rikicin ya shafa cewa zai share hawayensu, kuma zai yi tsayuwa irin ta mai daka wajen ganin ya kare rayuka da dukiyoyinsu. Gwamnan dya samu rakiyar…

Cigaba Da Karantawa

Al-Mundahana: Kotu Ta Hana EFCC Kama Tsohuwar Ministar Mai

Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Abuja ta hana takardar amincewa hukumar EFCC izinin cafke Diezani Alison-Madueke, tsohuwar ministar albarkatun man fetur. Alƙali Ijeoma Ojukwu, mai shari’ar, ta ki amincewa da bukatar EFCC ne saboda gazawar hukumar na gabatarwa kotun shaidar kotu na kiranye ga ministar a baya. Ta ce ya zama wajibi a gabatarwa kotu takardar shaidar goron gayyatar kotu ga tsohuwar ministar, kafin kotun ta amince ta bayar da izinin cafke Alison-Madueke. Mai shari’ar ta ce, bayar da takardar goron gayyata ga mutum, ba takardar banza bace,…

Cigaba Da Karantawa

Kungiyar Kasuwanci: PDP Ta Yaba Buhari Kan Goyon Bayan Ngozi

Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP ta jinjinawa shugaba Muhammadu Buhari bisa goyon bayan da ya nunawa tsohuwar Ministar kuɗi Dr Ngozi Okonjo Iweala a takaran da ta yi na shugabancin kungiyar kasuwancin duniya wato WTO. Shugaban uwar jam’iyyar, Uche Secondus, yayi wannan jinjinawan a jawabin da mai magana da yawunsa, Mr Ike Abonyi, ya saki ranar Laraba a babban birnin tarayya na Abuja. Secondus ya ce Najeriya ta kafa tarihi a zaben da aka yi wa Okonjo-Iweala matsayin mace ta farko a duniya da ta zama shugabar kungiyar kasuwanci ta…

Cigaba Da Karantawa

Ƙungiyar Kasuwanci Ta Duniya: PDP Ta Yaba Buhari Kan Goyon Bayan Ngozi