Sukar Tinubu Ga Ɗan Takarar Mu Abin Dariya Ne – PDP

Jam’iyyar PDP tayi dariya da taga wani faifan bidiyan da jagoran APC ,Asiwaju Bola Tinubu ,inda yake kokarin hana dumukuradiyya tayi aikin ta inda yake nunawa mutane kamar bayinsa ne ,ko Allansu , inda yake kokarin zabawa mutanan Edo mutumin da zai jagorancesu . Muna mamakin yadda Asiwaju yake nunawa yan Najeriya isa da iko kamar shine ya kawo dumukuradiyya kasar nan,wanda kuma ba haka bane,inda mafi lokaci ma yake tozarta dumukuradiyya ta hanyar kin barin mutane su zabi abun da suke kauna, ya musu karya,yake yaudararsu ta hanyar nuna…

Cigaba Da Karantawa

Sukar Tinubu Ga Ɗan Takarar Mu Abin Dariya Ne – PDP

Jam’iyyar PDP tayi dariya da taga wani faifan bidiyan da jagoran APC ,Asiwaju Bola Tinubu ,inda yake kokarin hana dumukuradiyya tayi aikin ta inda yake nunawa mutane kamar bayinsa ne ,ko Allansu , inda yake kokarin zabawa mutanan Edo mutumin da zai jagorancesu . Muna mamakin yadda Asiwaju yake nunawa yan Najeriya isa da iko kamar shine ya kawo dumukuradiyya kasar nan,wanda kuma ba haka bane,inda mafi lokaci ma yake tozarta dumukuradiyya ta hanyar kin barin mutane su zabi abun da suke kauna, ya musu karya,yake yaudararsu ta hanyar nuna…

Cigaba Da Karantawa

Sukar Tinubu Ga Ɗan Takarar Mu Abin Dariya Ne -PDP

Jam’iyyar PDP tayi dariya da taga wani faifan bidiyan da jagoran APC ,Asiwaju Bola Tinubu ,inda yake kokarin hana dumukuradiyya tayi aikin ta inda yake nunawa mutane kamar bayinsa ne ,ko Ubangiji, inda yake kokarin zabawa mutanan Edo mutumin da zai jagorancesu . Muna mamakin yadda Asiwaju yake nunawa yan Najeriya isa da iko kamar shine ya kawo dumukuradiyya kasar nan,wanda kuma ba haka bane,inda mafi lokaci ma yake tozarta dumukuradiyya ta hanyar kin barin mutane su zabi abun da suke kauna, ya musu karya,yake yaudararsu ta hanyar nuna musu…

Cigaba Da Karantawa

Zaɓen Edo: Kar Ku Zaɓi Obaseki – Gargaɗin Tinubu

Babban jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, ya yi kira ga al’ummar jihar Edo suyi watsi da gwamna Godwin Obaseki, dake neman zarcewa kan kujerarsa. A faifan bidiyon da tasahar TVC ta saki, Tinubu ya ce Obaseki ba jarumin demokradiyya bane kuma a yi waje da shi a zaben gwamnan ranar Asabar. Tinubu na cikin jiga-jigan APC da suka yiwa Obaseki yakin neman zabe a shekarar 2016 karkashin jam’iyyar APC.Amma daga baya, gwamna Obaseki ya fita daga APC zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) bayan rikicin da…

Cigaba Da Karantawa

Ku Yi Koyi Da Amurka Na Hana Masu Magudi Shiga Kasashen Ku – Saraki Ga Tarayyar Turai

Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattijai, ya nemi kasar Burtaniya da Tarayyar Turai da su bi kasar Amurka wajan hana masu magudin zabe a Najeriya shiga kasar su. Saraki ya yi wannan kiran ne a ranar Talata yayin da yake jawabi a wani taron da Cibiyar Raya ‘Yancin Dan Adam ta shirya domin bikin ranar Dimokuradiyya ta Duniya ta bana. A ranar Litinin, Amurka ta sanya takunkumin biza ga mutanen da suka dagula zaben gwamnoni a jihohin Kogi da Bayelsa, kimanin shekara guda bayan ta dauki irin wannan matakin a…

Cigaba Da Karantawa

Bauchi: Rabon Tallafin Ambaliyar Ruwa Ya Bar Baya Da Ƙura

Gwamnatin Jihar Bauchi ta raba kayan tallafi na ambaliyar ruwa da cutar mashakon numfashi ga mutane dubu uku da dari biyar 3,500 a karamar hukumar Warji, inda matasan gari sukayi warwason kayayyakin tallafin Jim kadan ne da barin mataimakin gwamnan Sanata Baba Tela wanda shine ya wakilci gwamnan jihar a wajen rabon kayan, matasan sukayi kukan kura, na in bakayi bani waje, sukayi dai-dai da kayan abincin kafin Jami’an tsaro su farga matasan sunyi abinda suke so. In ba a manta ba, a kwanan baya ne ruwan sama yayi ambaliyar…

Cigaba Da Karantawa

Wasanni: Ali Nuhu Ya Zama Jakadan La Liga

Fitaccen jarumin masana’antar fina-finan Hausa, furodusa kuma mai bada umarni, Ali Nuhu, ya bayyana a matsayin jakadan La Liga na arewacin Najeriya. An bayyana jarumin a wannan matsayin a yayin taron farko na masoya La Liga na arewa wanda gidan rediyon Arewa da La Liga suka dauka nauyi a Kano. Ali Nuhu ya tabbatar wa da masoyan La Liga na yankin arewacin Najeriya da cewa zai samar da alaka mai karfi kuma mai cike da zaman lafiya a yayin da ya zama jakadan La Liga a arewa. Hakazalika, shugaban fannin…

Cigaba Da Karantawa

Katsina: Mun Kashe Biliyan Huɗu Da Dubu 200 Wajen Yaƙi Da ‘Yan Bindiga – Inuwa

Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, kuma Shugaban kwamitin tsaro na jihar Katsina, Alhaji Mustapha Mohammad Inuwa, ya bayyana cewa daga 2015 zuwa Watan Augusta na wannan shekarar, Gwamnatin Jihar Katsina ta kashe zunzurutun kudi har naira biliyan hudu da miliyan dari hudu, domin tallafawa jamian tsaro masu aikin yakar wadannan yan bindiga da suka addabi wasu kananan hukumomi Jihar Katsina. Mustapha Inuwa ya bayyana haka ne lokacin da zantawa da manema Labarai akan nasarorin da Gwamnatin Jihar Katsina, karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ta samu a fannin tsaro. Sakataren Gwamnatin…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalama alaikum barkanmu da asubahin talata, ashirin da shida ga watan Muharram, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha biyar ga watan Satumba, shekarar dubu biyu da ashirin. Akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos mutum 132 a jihohi da alkaluma kamar haka: Legas 52Gwambe 27Filato 17Kwara 10Inugu 9Ogun 9Katsina 3Ekiti 2Bauci 1Oshun 1Ribas 1 Jimillar da suka harbu 56,388Jimillar da suka warke 44,337Jimillar da suke jinya 10,968Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,083 Yau ma’aikatan lafiya za su shiga yini na…

Cigaba Da Karantawa

Sukar Gwamnati: DSS Ta Gayyaci Mahadi Shehu

Hukumar tsaro ta farin kaya ta gayyaci sanannen ɗan kasuwar nan mazaunin garin Kaduna Dr Mahadi Shehu, domin amsa tambayoyi biyo bayan wasu kalamai da ɗan kasuwar ke yawan furtawa musanman akan batun tsaro na jihar Katsina. Da misalin karfe 11:30 na safiyar ranar Litinin ne Dr Mahadi ya bayyana ofishin hukumar da ke garin Kaduna, tare da rakiyar tarin wasu matasa wadanda suke rike da manyan kwalaye waɗanda aka yi wa rubuce rubucen neman adalci, da rera wakokin yabo da jinjina gareshi. Da yake zantawa da manema labarai jim…

Cigaba Da Karantawa

Sukar Gwamnati: DSS Ta Gayyaci Mahadi Shehu

Hukumar tsaro ta farin kaya ta gayyaci sanannen ɗan kasuwar nan mazaunin garin Kaduna Dr Mahadi Shehu, domin amsa tambayoyi biyo bayan wasu kalamai da ɗan kasuwar ke yawan furtawa musanman akan batun tsaro na jihar Katsina. Da misalin karfe 11:30 na safiyar ranar Litinin ne Dr Mahadi ya bayyana ofishin hukumar da ke garin Kaduna, tare da rakiyar tarin wasu matasa wadanda suke rike da manyan kwalaye waɗanda aka yi wa rubuce rubucen neman adalci, da rera wakokin yabo da jinjina gareshi. Da yake zantawa da manema labarai jim…

Cigaba Da Karantawa

CORONA: Mutane 132 Sun Sake Harbuwa A Najeriya – NCDC

Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 132 a fadin Najeriya. Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Litinin 14 ga Satumba, shekarar 2020. A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 132 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka: Lagos-52 Gombe-27 Plateau-17 Kwara-10 Enugu-9 Ogun-9 Katsina-3 Ekiti-2 Bauchi-1…

Cigaba Da Karantawa

Za A Yi Ruwan Harsasai Yau A Yobe – Rundunar ‘Yan Sanda

Hukumar ‘yan sanda ta jihar Yobe tana sanar da jama’ar dake cikin garin Damaturu fadar Gwamnatin jahar Yobe musamman wadanda suke hanyar Gashua cewa a yau Talata 15 ga wannan wata na Satumba da misalin karfe bakwai na safe za su yi gwaje-gwajen makaman su na bindigogi. Don haka suke sanar da jama’a kar su tsorata su dauka wani abu ne. Kuma suna kira ga jama’a dan Allah su sanar da mutanen da basu sani ba. Yin gwaje gwajen makamai ga jami’an tsaro a Najeriya ba sabon abu ba ne,…

Cigaba Da Karantawa

Ku Manta Da Batun Buɗe Boda- Buhari Ga ‘Yan Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a karshen mako, ya ce gwamnatinsa bata shirya bude iyakokin kasar ba a yanzu. Shugaban kasar ya bukaci ‘yan Najeriya da su ci abunda ake shukawa a kasar. Buhari ya fadin hakan ne da yake amsa tambayoyi a filin Jirgin sama na Sir Ahmadu Bello, Birnin Kebbi a lokacin wani rangadi don ganin irin barnar da ambaliyar ruwa ya yi a jihar Kebbi. Shugaban kasar wanda ya samu wakilcin ministan noma, Mohammed Sabo Nanono, ya ce a shirye gwamnatin tarayya take ta ba manoma tallafi domin…

Cigaba Da Karantawa