Bauchi: Cin Hanci Da Rashawa Ya Mamaye Albashin Jihar – Bala

Gwamnan Jihar Bauchi Bala Abdulkadir Mohammed ya lashi takobin zakulu wadanda suke da hannu a cinhanci da rashawar da yayi katutu a biyan albashin ma aikata dana yan pansho, da kuma alawos-alawos a dukkannin fadin Jihar. Yayi wan nan furucin ne a wani taro na mussaman da yakira a makon jiya, tare da masu ruwa da tsaki kan wan nan badakala na albashin da yaki ci yaki cinyewa a fadin Jihar. Taron ya gudana ne a dakin taro na wajen saukan baki na rundunar sojin kasa dake Bauchi, (Command Guest…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin litinin, ashirin da biyar ga watan Muharram, shrkarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halita, Annabi Muhammad S.A.W. da ya zo daidai da goma sha hudu ga watan Satumba na shekarar dubu biyu da ashirin. Akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos 78 a jihohi da alkaluma kamar haka: Legas 30Kaduna 17Ogun 7Anambara 5Kano 4Katsina 3Abuja 3Akwa Ibom 3Oyo 2Ribas 2Delta 1Filato 1Ondo 1 Jimilar da suka harbu 56,256Jimillar da suka warke 44,152Jimillar da ke jinya 11,022Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,082 Za a…

Cigaba Da Karantawa

Rikicin Ƙungiyar Lauyoyi: Lauyoyi Sun Nemi A Cire Wa Malami Muƙamin Shi

Lauyoyi sama da 300 a Najeriya su ka neman a tsigewa ministan shari’an Najeriya, Malam Abubakar Malami, mukaminsa na babban Lauya watau SAN. Jaridar Punch ta ce wadannan lauyoyi sun bukaci a cirewa babban lauyan gwamnatin tarayya mukaminsa na SAN ne a dalilin yunkurin ragewa kungiyar su karfi. Wani mai suna Izu Aniagu, shi ne ya kirkiro wannan korafi a shafin yanar gizo, inda ya ke kira ga sauran mutane su taya shi kiran a cirewa ministan mukaminsa. Mista Izu Aniagu ya yi wa wannan korafi taken ‘Sa hannu a…

Cigaba Da Karantawa

Zamfara: ‘Ya’yan APC Sun Yi Zanga-zangar Sakin Shugaban Su

Daruruwan ‘yan jam’iyyar APC a jihar Zamfara a ranar Lahadi sun tsinkayi hedkwatar ‘yan sandan jihar da ke Gusau, inda suka mika bukatarsu ta sakin shugabansu, Abu Dan-Tabawa da sauransu. An kama Dan-Tabawa sakamakon ganinsa da aka yi dumu-dumu yana taro da ‘yan bindigar daji, kamar yadda hadimin gwamnan jihar Zamfara, Zailani Baffa ya sanar. Masu zanga-zangar sun bayyana dauke da takardu kala-kala inda suke zargin kwamishinan ‘yan sandan jihar, Usman Nagogo da saka siyasa a lamarinsa ta yadda yake cafke ‘yan jam’iyyar daya bayan daya a jihar. A yammacin…

Cigaba Da Karantawa

Babu Komai A Mulkin Buhari Sai Tashin Hankali – Gurgun Da Ya Taimaki Buhari

A ‘yan kwanakin nan ana ta yawo da hoton mutumin a sabbin kafafen sadarwa inda al’umma da dama suka dunga bayyana ra’ayoyi game da mutumin har ana cewa ya sha jar miya, a saboda haka ne abokin aikin mu Shuaibu Abdullahi, ya yi tattaki don jin shin kwalliya ta biya kudin Sabulu? To sai dai Malam Abdullahi Aliyu, mazaunin Jihar Kaduna, ya ce babu wani abun da ya amfana da shi a Gwamnatin Shugaban kasa Muhammad Buhari, banda tashin hankali, tsadar kayayyakin abinci, gashi ana ta kashe musu ‘yan uwa…

Cigaba Da Karantawa

Kisa Ga Wanda Ya Zagi Annabi: Lauya Falana Ya Yi Karar Buhari Da Ganduje

Lauya mai rajin kare hakkin dan Adam kuma babban lauyan Najeriya, Femi Falana, ya mika korafi ga hukumar kare hakkin dan Adam da ke Banjul, kasar Gambia, a kan hukuncin kisa da aka yanke wa mawakin Kano. Falana ya bukaci hukumar da ta yi amfani da karfin isarta kamar yadda dokokin hukumar ta bayyana na 2020. Falana a korafinsa mai kwanan wata 8 ga Satumban 2020, ya ce: “Ina korafi a madadin Sharif Yahya Sharif inda nake bukatar hukumar da ta duba matakanta. “Wannan bukatar mun miko ta a madadin…

Cigaba Da Karantawa

Kisa Ga Wanda Ya Zagi Annabi: Lauya Falana Ya Yi Ƙarar Buhari Da Ganduje

Lauya mai rajin kare hakkin dan Adam kuma babban lauyan Najeriya, Femi Falana, ya mika korafi ga hukumar kare hakkin dan Adam da ke Banjul, kasar Gambia, a kan hukuncin kisa da aka yanke wa mawakin Kano. Falana ya bukaci hukumar da ta yi amfani da karfin isarta kamar yadda dokokin hukumar ta bayyana na 2020. Falana a korafinsa mai kwanan wata 8 ga Satumban 2020, ya ce: “Ina korafi a madadin Sharif Yahya Sharif inda nake bukatar hukumar da ta duba matakanta. “Wannan bukatar mun miko ta a madadin…

Cigaba Da Karantawa

Kisa Ga Wanda Ya Zagi Annabi: Lauya Falana Ya Ya Yi Karar Buhari Da Ganduje

Lauya mai rajin kare hakkin dan Adam kuma babban lauyan Najeriya, Femi Falana, ya mika korafi ga hukumar kare hakkin dan Adam da ke Banjul, kasar Gambia, a kan hukuncin kisa da aka yanke wa mawakin Kano. Falana ya bukaci hukumar da ta yi amfani da karfin isarta kamar yadda dokokin hukumar ta bayyana na 2020, domin hana gwamnatin tarayyar Najeriya da ta jihar Kano aiwatar da hukuncin. Falana a korafinsa mai kwanan wata 8 ga Satumban 2020, ya ce: “Ina korafi a madadin Sharif Yahya Sharif inda nake bukatar…

Cigaba Da Karantawa