Naira Biyar-Biyar Nake So Ku Turo Domin Na Waƙe Atiku – Zango

Shahararren jarumin finafinan Hausa, Adam A. Zango ya bayyana zaben gwamnatin APC a matsayin zaben tumun dare, don haka a shirye suke da su sake marawa jam’iyyar PDP baya don ganin ta dawo mulki karkashin jagorancin Atiku Abubakar. Zango ya ce yanzu haka Atiku yana kasar Dubai tun bayan zaben 2019, don haka yana kira da masoyan Atikun da kowane ya turo masa da akalla naira dari biyar-biyar domin yi masa wakar dawowa gida domin tunkarar zaben 2023. A faifan bidiyon da Zango ya bayyana hakan, ya bada asusun ajiyar…

Cigaba Da Karantawa

Naira Biyar-Biyar Nake So Ku Turo Domin Na Waƙe Atiku – Zango Ga Masoyan Atiku

Shahararren jarumin finafinan Hausa, Adam A. Zango ya bayyana zaben gwamnatin APC a matsayin zaben tumun dare, don haka a shirye suke da su sake marawa jam’iyyar PDP baya don ganin ta dawo mulki karkashin jagorancin Atiku Abubakar. Zango ya ce yanzu haka Atiku yana kasar Dubai tun bayan zaben 2019, don haka yana kira da masoyan Atikun da kowane ya turo masa da akalla naira dari biyar-biyar domin yi masa wakar dawowa gida domin tunkarar zaben 2023. A faifan bidiyon da Zango ya bayyana hakan, ya bada asusun ajiyar…

Cigaba Da Karantawa

In Dai Buhari Na Ƙaunar Talaka To Ya Janye Ƙarin Farashin Mai – Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi kira ga gwamnatin Nijeriya da ta janye matakan da ta dauka a baya-bayan nan na kara farashin man fetur da kuma na wutar lantarki, inda Kwankwaso ya ce za su kara jefa jama’a cikin mawuyacin hali. A zantawar sa da BBC Kwankwaso ya ce kamata ya yi gwamnatin ta toshe hanyoyin da kudade ke zurarewa a maimakon karin farashi. Kwankwaso yace babu hujjar karin kudin man fetur a wannan lokaci Ya ce “Kasashe da yawa a duniya a yanzu shugabanninsu na…

Cigaba Da Karantawa

In Dai Buhari Ya Damu Talaka To Ya Janye Ƙarin Farashin Mai – Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi kira ga gwamnatin Nijeriya da ta janye matakan da ta dauka a baya-bayan nan na kara farashin man fetur da kuma na wutar lantarki, inda Kwankwaso ya ce za su kara jefa jama’a cikin mawuyacin hali. A zantawar sa da BBC Kwankwaso ya ce kamata ya yi gwamnatin ta toshe hanyoyin da kudade ke zurarewa a maimakon karin farashi. Kwankwaso yace babu hujjar karin kudin man fetur a wannan lokaci Ya ce “Kasashe da yawa a duniya a yanzu shugabanninsu na…

Cigaba Da Karantawa

Sai An Biya Ni Kudi Kafin In Saki Sabuwar Waƙar Buhari – Rarara

Fittacen mawakin siyasa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara, yace zai je har fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, domin neman yafiyar sa akan ba ta masa suna da makiyan sa keyi ta shafukan sada zumunta da sauran kafafen watsa labarai, kuma zai je wajen shugaban ne a madadin talakawan Nijeriya. Rarara ya ce, gwamnatin APC na kokari matukar gaske, wajen ganin ta samar da cigaba, saidai kuma cutar korona bairos ta kawo mata cikas, kuma zai yi waka mai suna ‘’Kainuwa” wacce zai bayyano ayyukan shugaban kasa guda 192, kuma talakawan…

Cigaba Da Karantawa

‘Yan Kasuwar Da Suka Ci Bashinmu Sun Yi Ɓatan Dabo – Gwamnatin Tarayya

‘Yan Kasuwan da aka baiwa bashin jari karkashin shirin ‘Trader Moni’ da gwamnatin tarayya ta shirya karkashin ma’aikatar jin dadin da walwalan al’umma domin rage talauci, sun ki biya. Jagorar shirin NSIP ta jihar Kwara, Hajiya Bashirah AbdulRazaq-Sanusi, ta bayyana hakan ranar Laraba, kamar yadda The Punch ta ruwaito. Hajiya Bashirah tace kimanin mutane 10,000 suka samu bashin ‘Trader Moni’ a jihar idan aka raba musu kimanin bilyan 1.3. Ta ce abin damuwan shine mutanen na ikirarin cewa ba zasu biya ba. Talakawa basu shirya biyan bashin da aka basu…

Cigaba Da Karantawa

Sai An Bani Kuɗi Kafin In Fitar Da Sabuwar Waƙar Buhari – Rarara

Fittacen mawakin siyasa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara, yace zai je har fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, domin neman yafiyar sa akan ba ta masa suna da makiyan sa keyi ta shafukan sada zumunta da sauran kafafen watsa labarai, kuma zai je wajen shugaban ne a madadin talakawan Nijeriya. Rarara ya ce, gwamnatin APC na kokari matukar gaske, wajen ganin ta samar da cigaba, saidai kuma cutar korona bairos ta kawo mata cikas, kuma zai yi waka mai suna ‘’Kainuwa” wacce zai bayyano ayyukan shugaban kasa guda 192, kuma talakawan…

Cigaba Da Karantawa

Ku Tallata Ayyukan Gwamnatina Domin ‘Yan Adawa Su Ji Kunya – Buhari

Shugaba Muhammdu Buhari ya yi kira ga ministocin sa su maida hankali sosai wajen tallata ayyukan raya kasa da raya al’umma da gwamnatin sa ta samar. Ya ce su maida hankali sosai kada su yi sanyin jiki har masu adawa da wadanda ba su fatan alheri a gwamnatin sa su rika watsa surutan da za su dusashe hasken tauraron gwamnatin sa. A ‘yan kwanakin nan dai shugaban kasar na fuskatar soka matsananciya daga jama’a tun bayan ƙarin farashin mai da na wutar lantarki da ya yi, inda masu sukan ke…

Cigaba Da Karantawa