Zalunci Ne Ƙarin Farashin Mai A Yanzu – Atiku

Atiku Abubakar ya bayyana cewar babu wani dalilin kara farashin man fetur a halin kunci da talaka ce ciki na matsin tattalin arziki, ya yi wannan jawabi ne a shafinsa na Twitter a ranar Litinin, ya ce kamata ya yi ace litar mai ta sauko ganin yadda kasuwar danye mai ta Duniya ta yi kasa a wannan shekara. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya ce akwai badakala da rashin gaskiya a yadda ake biyan ‘yan kasuwa tallafin mai, ya ce wannan ya hana kasar nan cigaba. A farkon watan Satumban nan…

Cigaba Da Karantawa

Zalunci Ne Ƙarin Farashin Mai A Yanzu -Atiku

CORONA: Muna Kashe 400,000 Wurin Jinyar Kowane Majinyaci – El Rufa’i

Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai na ci gaba da shan caccaka daga bakin ƴan Najeriya, bayan da ya bayyana cewa Jihar Kaduna ta riƙa kashe wa kowane mai cutar Korona naira 400,000 kafin ya warke. El-Rufai ya yi wanann bayanin ne a taron Majalisar Sarakunan Arewa, da ya gudana a Kaduna, kuma ya watsa bayanin na sa a shafin Twitter. A wurin taron ya ƙara tabbatar da cewa sai fa a ci gaba da hattara, domin har yanzu cutar Korona na nan, ba a rabu da ita ba. Ya ce…

Cigaba Da Karantawa

Kashe-Kashe A Arewa Sarakuna Sun Bukaci A Kawo Karshen Matsalar

Majalissar Sarakunan Arewa ƙarƙashin jagorancin mai alfarma Sarkin Musulmi Dr Sa’adu Abubakar, sun yi kiran yin dukkanin mai yiwuwa wajen kawo ƙarshen kashe-kashen da ke addabar yankin Arewa cikin gaggawa. Shugaban Majalisar Sarakunan kuma mai alfarma Sarkin Musulmi Dr Sa’adu Abubakar ya yi kiran, a yayin taron da Sarakunan yankin Arewa suka gudanar domin shawo kan matsalar tsaro a yankin, a taron da suka yi a Kaduna. Mai alfarma Sarkin Musulmin yace abin damuwa ne da takaici yadda kisan jama’ar Arewa ya zama ruwan dare a Najeriya, kuma ba abu…

Cigaba Da Karantawa