Wasanni: Messi Ya Amince Da Cigaba Da Wasa A Barcelona

Shahararren ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona Leonel Messi ya bayyana cewa ya hakura zai cigaba da murza tamola a ƙungiyar har sai kakar wasa mai zuwa. Messi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Goal.com ranar Juma’a. Messi ya ce iyalan sa na daga cikin waɗanda suka sa ya canja shawara. ” Ko da na gaya wa matata da ƴaƴana cewa zan bar Barcelona sai suka barke da kuka kamar an yi mutuwa, matata tace na yi hakuri, sannan ƴaƴana suka ce sun saba da…

Cigaba Da Karantawa

Jin Ƙan Al’umma: Gwamnatin Tarayya Ta Kafa Kwamitin Ƙwararru

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da kwamitin kwararru mai mutum 27 kan aiyukan jinkan al’ummar kasa (NHCTWG) domin samar da goyon bayan kwararru ga kwamitin kula da aiyukan jin kai na kasa (NHCC) wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa domin kula da dukkanin aiyukan jinkai da agaji a fadin kasar nan. Ministar harkokin Jinkai, kula da ibtila’i da bunkasa walwalar jama’a Hajiya Sadiya Umar Farouk ita ce ta kaddamar da kwamitin, da samar da tsare-tsaren da suka dace domin kyautata aiyukan jinkan al’umman Nijeriya da irin aiyukan da kwamitin zai…

CORONA: Najeriya Ta Karbi Rigakafi Daga Ƙasar Rasha

Gwamnatin Tarayyar Najeriya a ranar Juma’a ta karbi samfurin rigakafin cutar korona na ƙasar Rasha. Jakadan Rasha a Najeriya, Alexey Shebarshin ne ya mika wa ministan lafiyar Najeriya, Osagie Ehanire rigakafin yayin ziyarar da ya kai ma’aikatar lafiyar a babban birnin tarayya Abuja. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun mai magana da yawun ma’aikatar, Olujimi Oyetomi.Shugaban Rasha Vladimir Putin ya ce ƙasar sa ta amince da wani rigakafi da ke bayar da kariya daga coronavirus wanda hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, daga baya ta…

Cigaba Da Karantawa

Tsaro: Sojin Sama Sun Tarwatsa Maɓuyar ‘Yan Bindiga

Sojojin sama na Operation Thunder Strike sun kai hari a sansanin ƴan bindiga a dajin Kuduru da Kuyambana. Sojojin ta hanyar amfani da jiragen yaƙi sunyi nasarar halaka ƴan bindiga da dama tare da lalata gine-ginensu Hedkwatar tsaro ta Najeriya ta ce dakarun ta na Operation Thunder Strike sun kashe ƴan bindiga masu yawa a harin da ta kai sansaninsu da ke dajin Kuduru da Kuyambana a jihar Kaduna. ” Kakakin rundunar ta musamman, Manjo Janar John Enenche ne ya sanar da hakan ta shafin rundunar na Twitter a ranar…

Cigaba Da Karantawa

‘Yan Najeriya Sun Koka Akan Hauhawar Farashin Mai Da Lantarki

Kungiyar Kwadago da kuma sauran al’umma a Najeriya musamman a kafafen sada zumunci na zamani sun bayyana matukar damuwa da mamakinsu dangane da yadda mahukuntan kasar suka yanke shawarar kara farashin wutar lantarki da kuma na man fetur a lokaci daya. Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da jama’a ke ci gaba da bayyana damuwa dangane da yanayin fatara da suka tsinci kansu a fadin kasar na matsin tattalin arziki. Ko a jiya jaridar muryar yanci ta kawo maku ruhoton babban labarin ta inda shugaban kasa Muhammadu Buhari…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalama alaikum barkanu da asubahin juma’atu babbar rana, goma sha biyar ga watan Muharram, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da hudu ga watan Satumba, shekarar dubu biyu da ashirin. A daren juma’a akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos su 125 a jihohi da alkaluma kamar haka: Legas 42Abuja 25Katsina 14Kaduna 11Kwara 8Ondo 7Delta 4Anambara 3Oyo 3Edo 2Ogun 2Oshun 2Kuros Ribas 1 Jimillar da suka harbu 54,588Jimillar da suka warke 42,677Jimillar da ke jinya 10,863Jomillar da suka riga mu gidan gaskuya 1,048 ‘Yan bindiga…

Cigaba Da Karantawa

CORONA: Mutane 125 Sun Sake Harbuwa A Najeriya – NCDC

Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 125 a fadin Najeriya. Kwana takwas a jere yanzu jihar Plateau na zarce Legas da Abuja wajen yawan adadin sabbin wadanda suka kamu da cutar. Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Alhamis 3 ga Satumba, shekarar 2020. A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu…

Kano: Ganduje Ya Amince Da Fitar Da Ɗalibai 43 Waje Ƙaro Ilimi

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya sanya hannu akan fitar da naira miliyan 257 wajen biyan kudin makaranta dana abinci ga dalibai 43 na jihar da za su tafi karatu kasar Misra. Sakataren yada labarai na gwamnan, Abba Anwar, shine ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar a jiya Alhamis a Kano. Anwar ya ce gwamnatin jihar Kano ce ta dauki nauyin daliban domin su yi karatu a fanni daban-daban a jami’ar Al-Mansoura da jami’ar October 6 duk dake kasar ta Misra. “Haka kuma gwamnan ya…

Cigaba Da Karantawa

Kano: Ganduje Ya Amince Da Fitar Da Ɗalibai 43 Waje Ƙaro ilimi

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya sanya hannu akan fitar da naira miliyan 257 wajen biyan kudin makaranta dana abinci ga dalibai 43 na jihar da za su tafi karatu kasar Misra. Sakataren yada labarai na gwamnan, Abba Anwar, shine ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar a jiya Alhamis a Kano. Anwar ya ce gwamnatin jihar Kano ce ta dauki nauyin daliban domin su yi karatu a fanni daban-daban a jami’ar Al-Mansoura da jami’ar October 6 duk dake kasar ta Misra. “Haka kuma gwamnan ya…

Cigaba Da Karantawa

Gwamnatin Tarayya Ta Amince A Buɗe Makarantu

A yau Alhamis gwamnatin tarayya ta amince a bude makarantu. Inda tuni jijohin Lagos, Ondo, Kogi da sauransu suka soma shirin bude makarantu a cikin wannan wata. Haka kuma gwmnatin ta amince a bude sansanonin horas da yi wa ƙasa hidima (NYSC). Ta kuma sassauta dokar hana zirga zirga zuwa karfe 12am – 4am. Tare da amincewa a dawo da zirga zirga ta sufurin jiragen sama. Ɗaliban makarantu a Najeriya dai sun lashe kimanin watanni shida suna zaune a gida, tun bayan sanar da ɓullar cutar sarƙewar numfashi ta CORONA.…

Cigaba Da Karantawa

An Ɗauki Alhakin Buhari Ba Shi Ya Ƙara Farashin Mai Ba – Ministan Mai

Ƙaramin ministan arzikin man fetur, Temipre Sylva, ya ce karin farashin man feturin da aka yi ba yin shugaba Buhari bane saboda dan tashi, ba za a taba kara farashin ba. A ranar Laraba, kamfanin kasuwancin na PPMC ya sanar da tashin farashin mai zuwa N151.56. Bayan haka kuma, ‘yan kasuwan mai zasu kara nasu idan aka fara sayarwa N159 zuwa N162. Yayin magana da manema labarai a Abuja ranar Alhamis, Temipre Sylva ya ce ba hakkin gwamnatin tarayya bane sanya farashin mai. Yace akwai takaici ‘yan Najeriya na daura…

Cigaba Da Karantawa