Buhari Na Dab Da Kashe Najeriya Da Bashi – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya aike wasika ga shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, inda ya bukaci majalisar kada ta sake baiwa Buhari daman karban basussukan da ba zasu haifar da ‘da mai ido ba. A wasika mai ranar watan 25 ga Agusta, Atiku ya yi kira da yan majalisar dokokin tarayya su tsagaita ba Buhari daman karban bashin da ba zai kawo kudi ba.Ya ce Najeriya za ta iya shiga mawuyacin hali idan aka cigaba da karban basussuka saboda wadanda aka karba ba abubuwan kwarai akayi da…

Cigaba Da Karantawa

Wasanni: Messi Ya Ƙauracewa Atisaye Da Bercerlona

Lionel Messi ya kauracewa atasayen farko da Barcelona ta gudanar a jiya Litinin, domin sharar fagen shiga sabuwar kakar wasa. Wannan na nufin mai yiwuwa kaftin din ya tilasta rabuwa da kungiyar Barcelona, ta hanyar kin bugawa kungiyar tasa wasa a sabuwar kakar wasan dake tafe, da za a soma ranar 12 ga watan Satumba. Sai dai Messi da lauyoyinsa na ganin Shiga atasayen zai haifar da rudani kan ikirarinsu na cewar tuni Messi ya Raba Gari da kungiyar ta Barcelona. Lauyoyin Messi sun kara da cewar Dan wasan na…

Cigaba Da Karantawa

Wasanni: Messi Ya Ƙauracewa Atisaye Da Bercerlona

Lionel Messi ya kauracewa atasayen farko da Barcelona ta gudanar a jiya Litinin, domin sharar fagen shiga sabuwar kakar wasa. Wannan na nufin mai yiwuwa kaftin din ya tilasta rabuwa da kungiyar Barcelona, ta hanyar kin bugawa kungiyar tasa wasa a sabuwar kakar wasan dake tafe, da za a soma ranar 12 ga watan Satumba. Sai dai Messi da lauyoyinsa na ganin Shiga atasayen zai haifar da rudani kan ikirarinsu na cewar tuni Messi ya Raba Gari da kungiyar ta Barcelona. Lauyoyin Messi sun kara da cewar Dan wasan na…

Cigaba Da Karantawa

Bama Goyon Bayan Buɗe Makarantu Yanzu – Gwamnatin Tarayya

A yayin da ake shirin bude makarantu domin cigaba da gabatar da al’amura kamar yadda ya kamata a jihar Legas da wasu jihohi na Najeriya, kwamitin gudanarwa ta fadar shugaban kasa ta gargadi masu ruwa da tsaki wajen bude makarantun. Sakataren gwamnatin tarayya, sannan kuma shugaban kwamitin gudanarwa na fadar shugaban kasa, Boss Mustapha, ya bayyana abinda ya faru a kasashen waje bayan bude makarantu. Mustapha ya sanar da cewa hakan shine mafita ga Najeriya abi dokar da aka sanya tun farko.Ya ce: “Akan haka ne kwamitin gudanarwa take magana…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin talata, goma sha biyu ga watan Muharram, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W Daidai da daya ga watan Satumba na shekarar dubu biyu da ashirin. Ina cikin yin wannan rubutu daidai karfe uku saura minti goma sha shida na dare aka tsuge da ruwan sama kamar da bakin kwarya. Ruwa ne kam mai karfin gaske. Talakan Nijeriya na cewa yana dandana kudarsa a bana saboda tsadar rayuwa musamman kayan abinci da sauran kayan abin masarufi. Manomin da ya noma…

Cigaba Da Karantawa

Adamawa: Allah Ya Yi Wa Surukar Atiku, Matar Marigayi Lamidon Adamawa Rasuwa

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya sanar da rasuwar surukarsa kuma matar marigayi Lamidon Adamawa Aliyu Musdafa, Hajiya Khadija Aliyu Musdafa. Hajiya Khadijah ta rasu ne a ranar Litinin, kuma mataimakin shugaban kasar ya misaltata da mace mai kirki da dattako. Za a binne ta a ranar Talata a garin Yola, babban birnin jihar Adamawa, kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar. Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP a zaben 2019 ya aika da sakon ta’aziyyarsa ga iyalan Lamidon Adamawa, Muhammadu Barkindo Aliyu Musdafa da kuma iyalan gidan Musdafa.…

Cigaba Da Karantawa

Tallafin Biliyan 600 Ga Manoma: Kayan Aiki Zamu Raba Ba Kuɗi Ba – Ministan Noma

Ministan harkokin noma da raya karkara, Sabo Nanono, ya ce gwamnatin tarayya ta yanke shawarar narka biliyan N600 a harkar noma domin farfrado da bangaren. Nanono, tsohon manomi daga jihar Kano, ya ce za a narkar da kudaden ne a kan kananan manoma domin tabbatar da yalwar abinci da dorewar hakan a fadin kasa. Ya bayyana hakan ne yayin wata ziyarar aiki da ya kai kamfanin sarrafa takin zamani da hamshakin dan kasuwa, Aliko Dangote, ya kammala ginawa a jihar Legas. Kazalika, Nanono ya gana da sauran ma su kamfanonin…

Cigaba Da Karantawa

Tallafin Biliyan 600 Ga Manoma: Kayan Aiki Zamu Raba Ba Kuɗi Ba – Nanono

Ministan harkokin noma da raya karkara, Sabo Nanono, ya ce gwamnatin tarayya ta yanke shawarar kashe biliyan N600 a harkar noma domin farfrado da bangaren. Nanono, tsohon manomi daga jihar Kano, ya ce za a narkar da kudaden ne a kan kananan manoma domin tabbatar da yalwar abinci da dorewar hakan a fadin kasa. Ya bayyana hakan ne yayin wata ziyarar aiki da ya kai kamfanin sarrafa takin zamani da hamshakin dan kasuwa, Aliko Dangote, ya kammala ginawa a jihar Legas. Kazalika, Nanono ya gana da sauran ma su kamfanonin…

Cigaba Da Karantawa

Tsaro: Ka Sanya Tsofaffin Shugabanni Domin Shawo Kan Matsalar – Sani Ga Buhari

Tsohon Sanata daga Jihar Kaduna Kwamred Shehu Sani, ya shawarci shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kafa kwamitin da zai warware matsalolin kabilanci da rigingimu saboda banbancin addini ko ƙabila a yankin Arewa. Da ya ke bayar da wannan shawara a ranar Litinin, Shehu Sani ya ce kwamitin ya kamata ya kunsh tsofaffin shugabannin ƙasai Yakubu Gowon da Abdulsalami Abubakar, sannan a sanya Farfesa Jubril Aminu, da Audu Ogbeh, a matsayin jagorori. Tsohon Sanatan ya bukaci shugaba Buhari ya mayar da hankali a kan warware matsalolin arewacin Najeriya, sannan ya kara…

Cigaba Da Karantawa

Ba Za Mu Lamunci Raini Daga Hadiman Shugaban Kasa Ba – Shugaban Majalisa

Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya ce daga yanzu majalisar tarraya ba zata kara yarda da raini daga wurin jami’an gwamnati da shugaban kasa ya nada ba. Lawan ya fadi hakan ne a fadar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yayin rantsar da kwamitin tuntuba na jam’iyyar APC a karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, a ranar Litinin. Shugaban majalisar ya bayana cewa kwamitin tuntuba da shugaba Buhari ya rantsar zai inganta sha’anin gudanar da mulki. Ya ce babban makasudin kafa kwamitin shine tabbatar da kyakyawar alaka a tsakanin bangaren…

Cigaba Da Karantawa