Sufurin Jirgin Ƙasa:Za A Cigaba Da Jigilar Fasinjoji Kafin Sallah – Ameachi

Ministan sufuri Chibuike Rotimi Ameachi ya bada umurnin dawo da sufurin jiragin kasa daga Abuja zuwa Kaduna wanda aka dakatar sakamakon bullar cutar covid 19 a karshen watan faburairu. Ameachi ya umurci hukumar dake kula da jiragen kasa su tabbatar da anbi dokokin kula da matakan kariya daga cutar covid 19 kamin a fara jigilar mutane daga Kaduna zuwa Abuja. Ma’aikatar Sufuri ta bayyana sabon farashin jigilar matafiya a shafinta na twita kamar haka Karamin kujera – #3000 Matsakaicin Kujera – #5000 Babban Kujera – # 6000 An samu karin…

Cigaba Da Karantawa

Sufurin Jirgin Ƙasa: Z A Cigaba Da Jigilar Fasinjoji Kafin Sallah – Minista

Ministan sufuri Chibuike Rotimi Ameachi ya bada umurnin dawo da sufurin jiragin kasa daga Abuja zuwa Kaduna wanda aka dakatar sakamakon bullar cutar covid 19 a karshen watan faburairu. Ameachi ya umurci hukumar dake kula da jiragen kasa su tabbatar da anbi dokokin kula da matakan kariya daga cutar covid 19 kamin a fara jigilar mutane daga Kaduna zuwa Abuja. Ma’aikatar Sufuri ta bayyana sabon farashin jigilar matafiya a shafinta na twita kamar haka Karamin kujera – #3000 Matsakaicin Kujera – #5000 Babban Kujera – # 6000 An samu karin…

Cigaba Da Karantawa

Zaɓen Edo: Duk Mai Niyyar Maguɗi Allah Ya Haɗa Shi Da CORONA – Melaye

Jam’iyyar PDP ta kaddamar da yakin neman zaben gwamnan jihar Edo a babban filin wasa na Samuel Ogbemudia dake jihar Edo, za a fafata zaben a ‘yan kwanaki kadan masu zuwa. Idan ba a manta ba gwamna Obaseki na jihar edo ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jamiyyar PDP a ranar 19 ga watan yuni da ya gabata biyo bayan haramta masa takara da jam’iyyar APC tayi sakamakon takardun makarantar sa. Yayin kaddamar da taron yakin neman zaben ne wanda akabi matakan kariya daga cutar covid 19 aka jiyo…

Cigaba Da Karantawa

Adamawa: ‘Yan Bindiga Sun Sace Baturen ‘Yan Sanda

Wasu ‘yan bindiga sun sace dan sanda mai mukamin sufeta, matan wasu fitaccen mafarauci da wasu mutane biyu a garin Koma da ke jihar Adamawa kamar yadda The Nation ta ruwaito. ‘Yan bindigan sun sace mutane shidan ne daga gidajensu da tsakar dare a garin na Koma da ke karamar hukumar Jada ta jihar Adamawa. Majiyarmu ta gano cewa maharan a safiyar ranar Alhamis sun kashe mutum daya da ake tunanin ya zame barazana gare su. Rahotanni sun ce yan bindigan masu yawa sun shiga garin na Koma sannan suka…

Cigaba Da Karantawa

Ban Cire Tsammanin Zama Shugaban Ƙasa A 2023 Ba Tinubu

Jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tnubu ya faiyacewa ‘yan uwansa Yarbawa, tare da manema labarai a babban dakin taron su dake Leges, bayan kammala wata zama da suka yi. Zaman ya hada da manyan ‘yan majalisun kasar Yarbawa, tare da ‘yan kasuwansu, wadanda su kayi fice a kasashen Turai. Kazalika an shirya zaman ne domin fitar da dabarun bibiyar wadansu hanyoyi mafi sauki domin cimma manufar Yarbawan na ganin an samar Tinubu takardar shedar tsayawa takarar shugabancin kasar nan a shekarar 2023 dake zuwa. Jiga-jigan ‘yan majalisu magoya bayan…

Cigaba Da Karantawa

Maimakon Biyan Hajji Ku Rinƙa Sayawa Talakawa Gidaje – Sheikh Jingir

Shugaban majalisar malamai ta kasa na kungiyar Izalah Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi kira ga mawadatan da ke biyawa talakawa aikin hajji da su karkarta da kudaden nasu wajen siyawa talakawan ragunan layya wanda kuma ba shi da gidan kansa da su taimake shi su raba shi da gidan haya. Sheikh Jingir ya kara da cewa a yanayin da ake ciki na rushewar tatttalin arziki sakamakon annobar corona, wasu talakawan da yawa ba za su iya biyan kudin haya ba saidai a kore su daga gidajen da suke haya.…

Cigaba Da Karantawa

Katsina: An Damƙe Matar Da Ta Yi Garkuwa Da ‘Yarta Ta Nemi Kuɗin Fansa

Wata Matar Aure, Ta Sache Diyarta Ta Boye da sunan an Sache ta, Domin Tayima Bazawarar Mijinta ‘Kazafin Satar a Jahar Katsina… Kishi za’a Kira wannan Abun komi Rundunar Yansandan Jahar Katsina sunyi Nasarar Chafke wata Mata Mai suna Fatima Bishir, Yar Kimanin Shekaru 22 dake Unguwar Sabon Layi a Karamar Hukumar, Mashi dake Jahar Katsina wadda ta kitsa yadda aka sache Yarta Yar Kimanin Shekaru Biyar Mai Suna Fatima Bishir, domin neman kudin Fansa. Ita dai Wannan Matar tayi haka ne domin ta jama Zawarar Mijin nata Mai Suna…

Cigaba Da Karantawa

Ta’addanci: Rikicin Shugabanci Ya Ɓarke A Ƙungiyar Boko Haram

Jami’an tsaron hadin guiwa na kasa da kasa (MNJTF) sun karba mayakan ta’addancin Boko Haram 47 da suka mika wuya ga dakarun a yankin tafkin Chadi. Shugaban fannin yada labarai na MNJTF da ke N’Djamena a Chad, Kanal Timothy Antigha, a wata takarda da ya fitar a ranar Juma’a, ya ce ‘yan ta’addan sun mika kansu tare da iyalansu ga jami’an tsaron hadin guiwar. Antigha ya ce rikicin shugabanci da ya barke a tsakanin manyan ‘yan ta’addan, rikicin kabilanci da rashin samun gamsasshen wanda zai shugabancesu na daga cikin abubuwan…

Cigaba Da Karantawa

Har Yanzu Buhari Na Gyaran Ɓarnar Da PDP Ta Yi Ne – APC

Jam’iyya mai mulki ta APC ta bukaci jam’iyyar adawa ta PDP da ta yi shiru ta daina tsoma bakinta a yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke aikin gyara barnar da sukayi a kasar. Shugaban jam’iyyar PDP, Prince Uche Secondus a wani taron manema labarai a ranar Juma’a a Abuja, ya bukaci shugaba Buhari da yayi murabus akan kashe kashen da ake yi a kasar. Ya kuma bukaci Buhari ya yi murabus saboda yawaitar cin hanci da rashawa da ake tafkawa a karkashin gwamntinsa. Mataimakin sakataren watsa labarai na jam’iyyar…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin asabar, hudu ga watan Zulhijja, shekarar 1441 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da ashirin da biyar ga watan Yuli na shekarar dubu biyu da ashirin. Wasu daga cikin ma’aikatan gwamnatin tarayya sun soma jin dilin-dilin jiya bayan la’asar. Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Nijeriya daga tafiyar da ya yi Bamako ta kasar Mali. Tsohon shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara ya kuma ficewa daga jam’iyyar PDP ya koma APC. Babban mai tsawatarwa na majalisar wakilai Tahir Munguno ya…

Cigaba Da Karantawa

Yaƙi Da CORONA: Ganduje Abin Koyi Ne – NCDC

Hukumar Kiyaye Cututtuka Masu Yaɗuwa, NCDC, ta yabawa jihar Kano saboda zama zakara wurin gwajin korona a ƙasa baki ɗaya. “Kano tana yi gwaji fiye da ko wane jiha a Nijeriya,” a cewar shugaban NCDC, Dr Choker Ihekweazu. Shugaban na NCDC na ƙasa ya yabawa Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje saboda jajircewarsa wurin yaƙi da annobar ta Covid-19. Sanarwar ta babban sakataren watsa labarai na gwamnan Abba Anwar ta ce Shugaban na NCDC ya bukaci sauran jihohi suyi koyi da jihar ta Kano. Ihekweazu ya lura cewa a halin yanzu…

Cigaba Da Karantawa

N-Power: Matasan Da Muka Ɗauka Na Zambatar Shirin – Sadiya

Ministan jinkai da bada tallafi, Sadiyya Farouk ta shaida cewa akwai dayawa daga cikin masu amfana da N-Power, wato karbar Alawus duk wata, suna aiki a wasu wuraren, haka bincike ya nuna. A takarda da ministan ta fidda ranar Alhamis, ta ce tabbas akwai wadanda ba abiya su ba amma kuma ba daga ofishinta bane aka samu wannan matsala, tuni ofishin ta ta mika sunayen mutum sama da 500,000 domin a tantance su a biyasu kudadaen su na baya. Ta ce akwai tantance sunaye da ake tayi ne domin bankado…